Shinkafa da wake

Shinkafa da wake
Kayan haɗi cooked rice (en) Fassara da bean stew (en) Fassara
Wake da shinkafa yar Mexico

Shinkafa da wake, ko wake da shinkafa, wani nau'in abinci ne daga al'adu da yawa a faɗin duniya, inda ake haɗa abinci mai mahimmanci na shinkafa da wake ta wata hanya. Haɗin hatsi da kuma legumes suna ba da abinci mai mahimmanci da yawa da kuzari, kuma duka abinci sun wadata ko'ina. Ana kuma iya caƙuɗa su tare, ko a dafa daban-daban, haka ma lokacin da za'a ci.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search